Littafi Mai Tsarki

Esta 7:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama an sayar da mu, ni da mutanena, don a hallaka mu, a karkashe, a ƙarasa mu. Da a ce an sayar da mu mu zama bayi, mata da maza, da na yi shiru, gama ba za a kwatanta wahalarmu da hasarar da sarki zai sha ba.”

Esta 7

Esta 7:1-7