Littafi Mai Tsarki

Esta 7:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Esta ta ce, “Ya sarki, idan na sami tagomashi a wurinka, idan kuma sarki ya yarda, bukatata ita ce a bar ni da raina, roƙona kuma shi ne a bar mutanena.

Esta 7

Esta 7:1-5