Littafi Mai Tsarki

Esta 7:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki Ahasurus ya ce wa sarauniya Esta, “Wane ne shi, ina yake, wanda zai yi karambanin yin wannan?”

Esta 7

Esta 7:1-10