Littafi Mai Tsarki

Zab 64:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suna ƙarfafa junansu cikin yin mugayen ƙulle-ƙullensu,Sukan yi ta taɗi a kan inda za su kafa tarkunansu.“Ba wanda zai gan mu,” in ji su.

Zab 64

Zab 64:4-10