Littafi Mai Tsarki

Zab 64:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sukan shirya maƙarƙashiya, su ce,“Ai, mun gama shirin aikata laifi sarai.”Zuciyar mutum da tunaninsa, suna da wuyar ganewa!

Zab 64

Zab 64:2-10