Littafi Mai Tsarki

Zab 55:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka gabatar da wahalarka ga Ubangiji,Zai kuwa taimake ka,Ba zai bari a ci nasara a kan mutumin kirki ba, faufau.

Zab 55

Zab 55:21-23