Littafi Mai Tsarki

Zab 55:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma kai, ya Allah, za ka jefar da masu kisankai, da maƙaryata can ƙasa cikin zurfafa,Kafin su kai rabin kwanakinsu a duniya.Amma ni, zan dogara gare ka.

Zab 55

Zab 55:14-23