Littafi Mai Tsarki

W. Yah 14:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na ji wata murya daga Sama kamar ƙugin ruwa mai gudu, kamar aradu mai ƙara, muryar da na ji kuwa, kamar ta masu molo ce na kiɗan molo.

W. Yah 14

W. Yah 14:1-12