Littafi Mai Tsarki

W. Yah 14:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suna raira wata sabuwar waƙa a gaban kursiyin, a gaban rayayyun halittan nan huɗu, da kuma a gaban dattawan nan. Ba mai iya koyon waƙar nan, sai mutum dubu ɗari da dubu arba'in da huɗu ɗin nan, waɗanda aka fanso daga duniya.

W. Yah 14

W. Yah 14:1-11