Littafi Mai Tsarki

W. Yah 14:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan na duba, sai ga Ɗan Ragon nan a tsaye a kan Dutsen Sihiyona, akwai kuma mutum dubu ɗari da dubu arba'in da huɗu tare da shi, waɗanda aka rubuta sunansa, da sunan Ubansa, a goshinsu.

W. Yah 14

W. Yah 14:1-7