Littafi Mai Tsarki

Mar 7:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Farisiyawa da malaman Attaura suka tambaye shi, “Don me almajiranka ba sa bin al'adun shugabanni, sai su riƙa cin abinci da hannuwa marasa tsarki?”

Mar 7

Mar 7:1-7