Littafi Mai Tsarki

Mar 7:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In sun komo daga kasuwa kuwa, ba sa cin abinci sai sun yi wanka tukuna. Akwai kuma waɗansu al'adu da yawa da suka gada suke kiyayewa, kamar su wankin ƙore, da tuluna, da daruna.

Mar 7

Mar 7:1-12