Littafi Mai Tsarki

Mar 7:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce musu, “Daidai ne Ishaya ya yi annabci a kanku, munafukai! Yadda yake a rubuce cewa,‘Al'umman nan a baka kawai suke girmama ni,Amma a zuci nesa suke da ni.

Mar 7

Mar 7:1-8