Littafi Mai Tsarki

Mar 7:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin Farisiyawa da dukan Yahudawa ba sa cin abinci sai sun wanke hannu sarai tukuna, saboda bin al'adun shugabanninsu.

Mar 7

Mar 7:2-6