Littafi Mai Tsarki

Mar 4:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu kuwa na daga ƙarshen baya na jirgin a kan matashi, yana barci. Sai suka tashe shi, suka ce masa, “Malam, za mu hallaka ba ka kula ba ko?”

Mar 4

Mar 4:28-40