Littafi Mai Tsarki

Mar 4:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai babban hadari mai iska ya taso, raƙuman ruwa kuma na ta fantsama cikin jirgin, har jirgin ya tasar wa cika da ruwa.

Mar 4

Mar 4:35-41