Littafi Mai Tsarki

Mar 4:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya farka, ya tsawata wa iskar, ya kuma ce wa ruwan tekun, “Natsu! Ka yi shiru!” Sai iskar ta kwanta, wurin duk ya yi tsit.

Mar 4

Mar 4:30-41