Littafi Mai Tsarki

Luk 8:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, da Yesu ya komo, taron suka yi masa maraba domin ko a dā ma duk suna jiransa ne.

Luk 8

Luk 8:39-44