Littafi Mai Tsarki

Luk 8:41 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ga wani mutum mai suna Yayirus, wani shugaban majami'a, ya zo ya fāɗi a gaban Yesu, ya roƙe shi ya je gidansa.

Luk 8

Luk 8:34-45