Littafi Mai Tsarki

Luk 8:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Koma gida, ka faɗi irin manyan abubuwan da Allah ya yi maka.” Sai ya tafi ko'ina a cikin birnin yana sanar da manyan abubuwan da Yesu ya yi masa.

Luk 8

Luk 8:35-47