Littafi Mai Tsarki

Luk 8:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗanda aka shuka a ƙasa mai kyau kuwa su ne waɗanda suka ji Maganar, suka riƙe ta kamkam da zuciya ɗaya kyakkyawa, suka jure har suka yi amfani.

Luk 8

Luk 8:8-24