Littafi Mai Tsarki

Luk 8:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ba mai kunna fitila ya rufe ta da masaki, ko ya ajiye ta a ƙarƙashin gado. A'a, sai dai ya ɗora ta a maɗorinta, don masu shiga su ga hasken.

Luk 8

Luk 8:9-19