Littafi Mai Tsarki

Luk 8:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗanda suka fāɗi cikin ƙaya kuwa su ne waɗanda suka ji Maganar, amma a kwana a tashi, sai yawan taraddadin duniya, da dukiya, da shagalin duniya su sarƙe su, har su kasa yin amfani.

Luk 8

Luk 8:10-22