Littafi Mai Tsarki

Luk 6:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Albarka tā tabbata gare ku, ku da kuke mayunwata a yanzu, domin za a ƙosar da kuke.“Albarka tā tabbata gare ku, ku da kuke kuka a yanzu domin za ku yi dariya.

Luk 6

Luk 6:17-26