Littafi Mai Tsarki

Luk 6:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Albarka tā tabbata a gare ku sa'ad da mutane suka ƙi ku, suka kuma ware ku, suka zage ku, suka yi ƙyamar sunanku saboda Ɗan Mutum.

Luk 6

Luk 6:16-23