Littafi Mai Tsarki

Luk 6:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ɗaga kai, ya dubi almajiransa, ya ce,“Albarka tā tabbata gare ku, ku matalauta, domin Mulkin Allah naku ne.

Luk 6

Luk 6:12-21