Littafi Mai Tsarki

Luk 23:47 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da jarumin ya ga abin da ya gudana, sai ya girmama Allah ya ce, “Hakika mutumin nan marar laifi ne!”

Luk 23

Luk 23:44-52