Littafi Mai Tsarki

Luk 23:48 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da duk taro masu yawa, waɗanda suka zo kallo suka ga abin da ya faru, suka koma, suna bugun ƙirjinsu.

Luk 23

Luk 23:43-56