Littafi Mai Tsarki

Luk 23:46 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya ɗaga murya da ƙarfi ya ce, “Ya Uba, na sa ruhuna a ikonka.” Da ya faɗi haka kuwa, sai ya cika.

Luk 23

Luk 23:38-48