Littafi Mai Tsarki

Luk 23:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya ce, “Ya Uba, ka yi musu gafara, don ba su san abin da suke yi ba.” Suka rarraba tufafinsa, suna kuri'a a kansu.

Luk 23

Luk 23:24-39