Littafi Mai Tsarki

Luk 23:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da suka isa wurin da ake ce da shi Ƙoƙwan Kai, nan suka gicciye shi, da kuma masu laifin nan, ɗaya a damansa, ɗaya a hagun.

Luk 23

Luk 23:28-39