Littafi Mai Tsarki

Luk 23:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutane da suke tsaitsaye, suna kallo. Shugabanni kuma suka yi masa ba'a, suka ce, “Ya ceci waɗansu, to, ya ceci kansa mana, in shi ne Almasihu na Allah zaɓaɓɓensa!”

Luk 23

Luk 23:33-37