Littafi Mai Tsarki

Luk 23:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

don lokaci na zuwa da za su ce, ‘Albarka tā tabbata ga matan da suke bakararru, waɗanda ba su taɓa haihuwa ba, waɗanda kuma ba a taɓa shan mamansu ba.’

Luk 23

Luk 23:19-37