Littafi Mai Tsarki

Luk 23:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Yesu ya juya gare su, ya ce, “Ya ku matan Urushalima, ku bar yi mini kuka, sai dai ku yi wa kanku da kuma 'ya'yanku,

Luk 23

Luk 23:20-34