Littafi Mai Tsarki

Luk 23:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ne za su fara ce wa manyan duwatsu, ‘Ku faɗo a kanmu,’ su kuma ce da tsaunuka, ‘Ku binne mu.’

Luk 23

Luk 23:20-31