Littafi Mai Tsarki

Luk 22:59 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan wajen sa'a guda sai wani ya nace, ya ce, “Ba shakka mutumin nan ma tare da shi yake, don Bagalile ne.”

Luk 22

Luk 22:51-63