Littafi Mai Tsarki

Luk 22:58 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan ɗan lokaci kaɗan kuma, sai wani ya gan shi, ya ce, “Kai ma, ai, ɗayansu ne.” Amma Bitrus ya ce, “Ya mutum, ba haka ba ne.”

Luk 22

Luk 22:48-68