Littafi Mai Tsarki

Luk 22:53 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da nake tare da ku kowace rana a cikin Haikali, ba ku miƙa hannu garin ku kama ni ba. Amma wannan lokacinku ne da na ikon duhu.”

Luk 22

Luk 22:49-58