Littafi Mai Tsarki

Luk 22:52 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu kuma ya ce wa waɗanda suka tasar masa, wato, manyan firistoci da shugabannin dogaran Haikali da shugabannin jama'a, “Kun fito ne da takuba da kulake, kamar masu kama ɗan fashi?

Luk 22

Luk 22:49-57