Littafi Mai Tsarki

Luk 22:54 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka kama shi, suka tafi da shi, suka kai shi cikin gidan babban firist. Bitrus kuwa yana biye daga nesa nesa.

Luk 22

Luk 22:45-60