Littafi Mai Tsarki

Luk 20:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Game da tashin matattu kuwa, ai, Musa ma ya faɗa, a labarin kurmin, inda ya kira Ubangiji, Allahn Ibrahim, da Allahn Ishaku, da Allahn Yakubu.

Luk 20

Luk 20:33-43