Littafi Mai Tsarki

Luk 20:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba shi yiwuwa su sāke mutuwa, don daidai suke da mala'iku, 'ya'yan Allah ne kuwa, da yake 'ya'yan tashin matattu ne.

Luk 20

Luk 20:31-37