Littafi Mai Tsarki

Luk 16:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai wakilin ya ce a ransa, ‘Ƙaƙa zan yi, da yake maigida zai karɓe wakilci daga hannuna? Ga shi, ba ni da ƙarfin noma, in yi roƙo kuwa, ina jin kunya.

Luk 16

Luk 16:1-7