Littafi Mai Tsarki

Luk 16:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya kira shi ya ce masa, ‘Labarin me nake ji naka? Kawo lissafin wakilcinka, don ba sauran ka zama wakilina.’

Luk 16

Luk 16:1-11