Littafi Mai Tsarki

Luk 16:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma ce wa almajiransa, “An yi wani mai arziki da yake da wakili. Sai aka sari wakilin a wurinsa a kan yana fallasar masa da dukiya.

Luk 16

Luk 16:1-9