Littafi Mai Tsarki

Luk 13:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce wa mai kula da garkar, ‘Ka ga, yau shekara uku ke nan nake zuwa neman 'ya'yan wannan ɓaure, amma ba na samu. A sare shi. Ƙaƙa zai tsare wuri a banza?’

Luk 13

Luk 13:2-9