Littafi Mai Tsarki

Luk 13:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ba su misalin nan ya ce, “Wani mutum yana da ɓaure a garkar inabinsa. Sai ya zo neman 'ya'ya, amma bai samu ba.

Luk 13

Luk 13:1-10