Littafi Mai Tsarki

Luk 13:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya amsa masa ya ce, ‘Ubangijina, bar shi dai bana ma, in yi masa kaftu, in zuba masa taki.

Luk 13

Luk 13:5-14