Littafi Mai Tsarki

Luk 12:46 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ai, ubangijin wannan bawa zai zo a ranar da bai zata ba, a lokacin kuma da bai sani ba, yă farfasa masa jiki da bulala, ya ba shi rabonsa tare da marasa riƙon amana.

Luk 12

Luk 12:38-55