Littafi Mai Tsarki

Luk 12:47 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bawan nan kuma wanda ya san nufin ubangijinsa, bai yi shiri ba, bai kuma bi nufinsa ba, za a yi masa matsanancin dūka,

Luk 12

Luk 12:44-50